Uncategorized

Wuridin Kudi Nan Take Mujarrabun Mai Karfi Da Wuridin ya ladifu

Wuridin Kudi Nan Take Mujarrabun Mai Karfi Da Wuridin ya ladifu

Wuridin samun kudi Nan take da yardar Allah zaka samu kudi idan har mutum yayi wannan wuridin. Ku sani duk anda yake son Allah ya masa dalilin samun kudi daga Safiya zuwa Azahar to ga dama ta samu.

Amma ga mai rabo sannan ku sani shi ba’ayiwa Allah dole amma akwai ayyukan da idan mutum yayi sai kuga ya samu abunda yake so.

Kuma haka na faruwa ne lokacin tun daga niyya domin kuwa dole a matsayinka na bawan Allah sai ka nuna kai ba kowa bane illa bawan Allah mai rauni da tarin zunubai. Yanzu dai bari muje batun wuridin neman kudi wanda shine sanadin yin wanann rubutun.
🤞

Wuridin Kudi Nan Take

Daga nan sai idan yaso ka samu abun da kake nema ko kuma a musanya maka da wani abu da yafi kudin a wannan lokacin.

Domin haka ko a cikin wannan wuni sai ya karanta wannan salatin.

(Allahumma salli ala sayyidina muhammadin haga qadirihi wamiqdarhikafa 1111 ko kafa 313 magana ta kare kawai.

Duk Wanda yayi wanann sirrin da safe inshallah zai samu kudi ko wani al’kahairi a wannan wuni wannan sirrin muajarrabi ne lzinin sa ayi comment da salati ga annabi sannan ayi share zuwa Group uku ko a turawa mutane 3 Dan su anfana.

Wuridin Kudi Nan Take

wuridin kudi nan take wanda akeyi a daren Juma’a ga yadda ake wuridin nan mutum ya tashi daren juma’ah yayi sallah raka’a hudu 4. Daga nan kuma duk abayan kowacce fatiha ya karanta IZA JAA kafa 3 kawai. bayan ya idar da sallon raka’a hudu sai yayi istigfari kafa 100 dai’dai, Salatin Annabi kafa 100 sannan ya karanta addu’a mai girma kafa 100 sannan ya kwanta yayi bacci in sha Allahu gari na wayewa zaiga anzo masa da kudi inda baya zato ga Addu’ar:

ALLAHUMMA INNI ASALUKA YA ALLAHU YA ALLAHU YA ALLAHU BALE WALLAHU ANTA, ALLAHU ALLAWALLAHU ANTA, ALLAHU ALLAHU ALLAHU WALLAHI ANTALLAHU LA ILAHA ILLA ANTA YA HAIYU YA KAIYUMU.

Kana iya mai maita wannan wuridin kudi daren juma a, Har kwana uku idan bukata bata biya ba. Amma ku sani Allah ne yake biyan bukata ba wayan mu ba ko wani abu. Sai dai idan muka jajirce to Allah zai temake mu ya bamu nasara.

Wuridin kudi yafi sauki akan na rubutun sha kuma wannan rubutun kamar yadda kuke gani yana cike da sirrin wuridin kudi kala-kala Wanda ya hada da na sirrin yaladifu wasu sukance wuridin ya ladifu da wuridin kudi daren juma a ma’ana wuridin kudin da akeyi a daren Juma’a kamar yadda kuka karanta.

Wuridin Samun Kudi

Yanzu dai kun samu wuridin samun kudi wanda kusan kala hudu duk a cikin wannan page din. Fatan mu kullum shine Allah ya biya muku bukatun ku cikin gaggawa, sannan ya kamata ku sani yin Wuridin samun kudi, Wuridin kudi, wuridin ya ladifu, wuridin kudi daren juma a da sauran su, Za su amfane ka idan ka dage da neman kudi ta hanyar zuwa kasuwa duk da kana wuridin samun kudi. Saboda kudi baida kafa.

Wuridin Ya Ladifu

Wuridin ya ladifu na samun kudi da arziki mai yawa. Wannan sirrin na sunan Allah Ya Ladifu yana da matukar tasiri wurin samun kudi mai yawa. Amma ya kamata ku sani duk wani wuridin kudi da za kuyi domin neman kudi to sai kun saka yakini da sakan kancewa Allah zai biya muku bukata. Dama Kuma hausawa sunce bayan wuya sai dadi.

Wuridin ya ladifu mutane da yawa suna neman sirrin samun kudi amma sunfi son sirrin ya ladifu kamar yadda muke ganin ana yawan tambaya a kafar Google akan wuridin ya ladifu shiyasa mukaga ya dace mu kawo muku domin ku amfana.

A cikin ayyukan wuridin kudi nan take ko muce addu’ar neman kudi. Yanzu ga kuma sirrin Wuridin ya ladifu. Ana karanta YA LADIFU kafa 1000 sannan ayi salatin annabi 100 kullum domin samun kudi.

Wuridin safiya. Wannan sirrin idan kana son yinshi cikin sauki to sai ka Mai dashi wuridin safiya. Wato ka dunga yinshi duk bayan sallar Asuba kafin karfe bakwai ka gama sai ka cigaba da harkokinka na yau da kullum. Amma Izinin Wannan Wuridin ya ladifu shine kafin kayi kayiwa annabi salati 10 sai ka turawa mutane 3 Domin su anfana. Allah yasa mu dace.

Akwai wuridin samun kudi kala-kala Kuma anjaraba an samu kudi fiye da yadda akayi tunani. Dan haka karku gajiya wurin neman mafita, domin fita daga kunci na talauci. Kawai ku cigaba da neman kudi sannan ku jajirce wurin yin addu’a.

Sannan zamu cigaba da kawo muku sirrika kamar na samun kudi, wuridin kudi, wuridin safiya, wuridin samun kudi, addu’ar neman kudi, wuridin kudi daren juma a, wuridin neman kudi, Wuridin ya ladifu, kamar yadda yanzu muka kawo muku Wuridin Kudi Nan Take.

Wannan shine cikakkun bayanai da malamin yayi akan Wannan wuridin neman kudi

Wuridin samun kudi Nan take duk Wanda yake son Allah ya masa dalilin samun kudi kafun Nan da azahar ko a cikin wannan wuni sai ya karanta wannan salatin.

(Allahumma salli ala sayyidina muhammadin haqa qadirihi wamiqdarhi) kafa 1111 ko kafa 313

Duk Wanda yayi wanann sirrin da safe inshallah zai Sami wata al’kahairi a wannan wuni wannan sirrin muajarrabi ne

Izinin sa ayi comment da salatin Annabi Muhammad S A W🌹💐🌹

Wuridin Kudi Nan Take, addu’ar neman kudi, BBC HAUSA Labaran yau, sirrin ya ladifu, wuridin juma a, wuridin kudi, wuridin kudi daren juma a, Wuridin Kudi Nan Take, wuridin safiya, Wuridin samun kudi, Wuridin ya ladifu, wuridin yaladifu, ya ladifu,.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button